LabaraiYanda Watsi da Dalar Amurka a wajan Biki ya...

Yanda Watsi da Dalar Amurka a wajan Biki ya jawo hankalin masu garkuwa da mutane suka sace mutane a Zaria

-

Masu garkuwa da mutane sun shiga garin Zaria a Low-Cost inda suka sace mutane 2.

Lamarin ya farune bayan wani biki da aka yi a unguwar wanda aka yi watsi da Dalar Amurka sosai. Mutanen Unguwar sun yi Imanin cewa dalilin wannan Almubazzaranci ne ya jawo hankalin ‘yan Bindigar zuwa Unguwar.

‘Yan Bindigar sun sace mata 2, kuma in banda turjiyar da suka samu daga wajan jama’ar unguwar da jami’an tsaro sun so su sace mutane 50.

Wata Majiya ta shaidawa Daily Trust cewa, gidan da aka yi bikin, jami’in Kwastam ne wanda tun kamin a yi shi,……..Continue Reading>>>>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you