Labarai Yanzu-Yanzu: Yan Bindiga sun sace shugaba APC na jihar...

Yanzu-Yanzu: Yan Bindiga sun sace shugaba APC na jihar Nasarawa

-

Wasu ‘yan Bindiga da ake tsammanin masu garkuwa da mutanene sun sace shugaba  APC na jihar Nasarawa, Philip Tatari Shekwo.

 

Tribune ta ruwaito cewa kwamishinan ‘yansansan jihar, Emmanuel Balo Longe ne ya tabbatar sa Lamarin.

 

Yace ‘yan Bindiga da yawa sun shiga gidan shugaban APC din a Bukan Sidi dake Lafiya da misalin karfe 11 na daren jiya, suka tafi dashi.

Yace an aika jami’an tsaro dazukan dake yankin dan farautar wanda suka yi wannan aika-aika.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you