Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Yanzu-Yanzu:ASUU ta janye yajin aiki

Yanzu-Yanzu:ASUU ta janye yajin aiki

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Rahotanni daga Babban Birnin Tarayya, Abuja sun tabbatar da cewa Kungiyar Malaman Jami’oi wato ASUU ta Janye Yajin aiki.

ASUU ta kwashe wata tara tana wannan Yajin aikin bayan samun rashin jituwa a tsakaninta da Gwamnatin Buhari.

Kungiyar ta dakatar da yajin aikin ne bayan taron majalisar zartarwa ta Kasa (NEC), wanda aka gudanar a Babban Sakatariyar Kwamared Festus Iyayi a ranar Talata, 22 ga Disamba, 2020.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Yanzu-Yanzu:ASUU ta janye yajin aiki) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 08:50:20

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Maimakon rabawa mutane tallafin Dubu 5, a yi aikin raya kasa da kudin>>Shugaban Kungiyar matasan Arewa ya baiwa gwamnati shawara

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  FG constructs e-library, hall others in Dumurkol, Buhari’s ancestral village – Katsina Post