Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Yara 962 Maza Da Mata Sun Haddace Kur’ani A Makarantar Sheikh Dahiru Bauchi (R.A) Dake Katsina

Published

on

Wannan ba karamin nasara bace a ce yara kanana yan shakara 11-12 suna haddace littafi mai tsarki Al-Qur’ani, wannan shine abinda masu fahimta daya da Yahudawa basa son gani, don matuqae akace kanada karatun Al-qur’ani ya zama dole a sarara maka wanda suko sun zabi su yi ta bautar da al’umma.

 

Tabbas rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi ya zama abin kwaikwayo a tarihin wannan Duniya, bbu dare ba rana aikin kenan karantar da yara addinin islama, muna roqo Allah ya karawa Sheikh Lafiya da jinkiri mai amfani.

 

Allah yasa qur’ani ya cecemu, na taya waďannan yara murna kwarai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Yara 962 Maza Da Mata Sun Haddace Kur’ani A Makarantar Sheikh Dahiru Bauchi (R.A) Dake Katsina) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 15:29:52

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.