LabaraiYawanci Musulmai Wayayyu ne,Amma Pantami baya cikinsu>>Obadiah Mai Lafiya

Yawanci Musulmai Wayayyu ne,Amma Pantami baya cikinsu>>Obadiah Mai Lafiya

-

Tsohon Mataimakin Gwamnan babban bankin Najeriya, Obadiah Mailafiya ya bayyana cewa, Yawanci Musulmai wayayyu ne.

Yace amma Irin su Ministan Sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami wanda a Salaf ne dake bin Ibn Taymiyya suna da matsala. Yace akidarsu irin ta su Hitler ce da Nazi wadda idan baka tare dasu basu dauke a matsayin mutum ba. Yace a karkashin irin koyarwarsu ne aka samu kungiyoyin Alqaeda, Al-Shabab da ISWAP.

Mai Lafiya ya kuma kara da cewa, babbar matsalar irin su Pantami masu haddar Qur’ani shine……Continue Reading>>>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you