Labarai Yawancin matasa masu zanga-zanga ba su san shirye-shiryen da...

Yawancin matasa masu zanga-zanga ba su san shirye-shiryen da FG keyi akan su ba Shiyasa>>Sunday Dare

-

Ministan Matasa da Wasanni, Mista Sunday Dare, yace mafi yawancin matasa masu zanga-zangar ENDSARS Basu san shirye-shiryen da Gwamnati Shugaba Muhammadu Buhari take yi akan su ba shi yasa suke yi.

Mista Dare yayi wannan bayani ne a lokacin wani taron da ya hallarta na matasan jami’iyar APC na jihohi 36 da akayi a Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you