Gwamnonin jam’iyyar PDP sun bayar da tallafin Miliya 100 ga wanda gobarar Kasuwar Jihar Zamfara ta Afkawa.
Gwamnonin sun bayar da wanna tallafi ne a karkashin jagorancin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto.
Ya bayyana gobarar da cewa daga Allah ce, kuma tun ranar da lamarin ya faru suka so su je jaje Amma abubuwa suka sha musu kai.
“We are in the state to share from your grief. We learnt about 60 shops were destroyed and many traders lost their valuables to the inferno,” Tambuwal was quoted as saying.