Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Gwamnatin jihar Zamfara ta yi wa ayyukan ‘yan majalisa a jihar kasafin naira miliyan 700 cikin kasafin kudin na 2021.
Alhaji Shehu Anka, ma’ajin majalisar jihar, shi ne ya bayyana hakan ga manema labarai a garin Gusau a ranar Laraba.
Anka ya ce an ware kudin ne domin amfani da shi wajen horas da ma’aikatan ‘yan majalisar da kuma ayyukan ‘yan majalisar.
Read more at SOURCE: This post (Za A Gwangwaje Ayyukan ‘Yan Majalisa A Jihar Zamfara) firstly published at dimokuradiyya.com.ng on 2020-12-23 21:22:43
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com