Northwest
Za a iya dage wasan barcalona da real madrid

Za a iya dage wasan barcalona da real madrid
Shuwa gabannin kwallow kafa ta spain naduba yuyuwar canza lokacin da za ai wasa tsakanin barcalona din da real madrid
Kamae yadda rohoto yabayyana suntabbatar dacewa muddun akasamu karuwar masu coronavirus a real madrid din to dole za adage wasa
Hakan yabiyo bayan wasan da real madrid din te da liverpool domin kome ze iyafaruwa saboda kasancewar dan wasan real madrid din varane yakamu da coronavirus kuma yayi mu’amala da wasu yan wasan na real madrid
CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021
Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021
SOURCE: This post (Za a iya dage wasan barcalona da real madrid) firstly published at hausa.arewasound.com on 2021-04-07 06:20:00
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com
