Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Zaben 2023 na a mutu ko a yi raine,...

Zaben 2023 na a mutu ko a yi raine, ba zamu amince da Inconclusive ba>>Kwankwaso

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yayi gargadin cewa a 2023 PDP ba zata yadda da Inconclusive ba a Kano.

 

A zaben gwamna da aka yi na shekarar 2019, hukumar zabe me zaman kanta, INEC ta bayyana zaben da Abba K Yusuf da Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje suka yi takara matsayin wanda bai kammalu ba, watau Inconclusive.

 

Da yake wa magoya bayan Kwankwasiyya jawabi, tsohon gwamnan Kanon yace ba zasu sake yadda da Inconclusive ba. Ya zargi gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da hada bakibda jami’an INEC dana tsaro wajan hada baki aka murde zabe wanda yace nan gaba ba zasu sake amincewa da hakan ba.

 

Yace yana fatan mata sun shirya tabarya, Cokula da sauransu wanda zasu kare kuri’arsu dasu a 2023. Yace siyasar 2023 ta amutu ko ayi raine.

Zaben 2023 na a mutu ko a yi raine, ba zamu amince da Inconclusive ba>>Kwankwaso

“They are now intoxicated with power. He (Ganduje) thinks that he will never leave that power, not knowing that 2023 is just two years away.

“2023 bears with a different colour. You all hear what politicians say, ‘do or die’, so 2023 will be do-or-die politics. We will not condone inconclusive again.”

“I hope, our women supporters would spare their pestle, club and spoon to protect their votes come 2023.

“I warn APC and INEC to allow for proper electoral process or regret their actions,” Mr Kwankwaso warned. Daily Nigerian

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Zaben 2023 na a mutu ko a yi raine, ba zamu amince da Inconclusive ba>>Kwankwaso) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 09:59:37

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you