Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Zamu ci gaba da Tallafawa kasashe makwabta>>Shugaba Buhari

Published

on

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayar da tabbacin cewa Najeriya zata ci gaba da tallafawa kasashe makwabta.

 

Ya bayyana hakane a yau, yayin ganawarsa da sabon Shugaban kasar Nijar, Mohamed Bazoum a ziyararsa ta farko da ya kawo Najeriya, tin baya darewarsa karagar mulki.

 

Shugaba Buhari ya godewa Shugaban kasar Nijar da ya sauka, Muhamadou Issoufou inda yace yayi alaka me kyau da Najeriya kuka yana fatan Bazoum ma za ci gaba da wannan kyakkyawar Alaka.

 

Yace Najeriya da Nijar suna da kamanceceniyar al’ada gashi kuma suna da iyaka me tsawo a tsakaninsu, yace zasu yi aiki tare dan kawar da matsalar tsaro dan ci gaban kasashen 2.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[YARPP]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Zamu ci gaba da Tallafawa kasashe makwabta>>Shugaba Buhari) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-19 16:58:29

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.