Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Zan taimaka wa mutane sama da 5,000 a wannan wata – Rasheeda Maisa’a

Published

on

Zan taimaka wa mutane sama da 5,000 a wannan wata – Rasheeda Maisa’a

FITACCIYAR jaruma Rasheeda Adamu Abdullahi (Maisa’a) ta bayyana cewa ta na san za ta tallafa wa mabuƙata sama da 5,000 da kayan abinci a wannan wata na Ramadan.

Ta yi wannan bayanin ne ga mujallar Fim jiya, jim kaɗan bayan da ta fara rabon kayan azumi wanda gidauniyar ta mai suna ‘Maisa’a Charity’ ta saba bayarwa ga mabuƙata da marayu har ma da naƙasassu a kowace shekara.

Kamar yadda mujallar fim na ruwaito Jarumar, wadda kuma sananniyar ‘yar siyasa ce, ta yi….. Continue Reading>>> with pictures.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.